Tuesday, May 6
Shadow

Fafaroma da ya mutu yau na ta shan yabo saboda goyon bayan ‘yan Luwadi da Madigo

Fafaroma Francis Limamin cocin Katolika na ta shan yabo kan abubuwan da ya shahara akansu.

Cikin abubuwan da ya sha yabo akansu shine goyon bayan ‘yan Luwadi da Madigo.

Duk da ya samu Turjira daga da yawa daga cikin limaman cocin amma ya tsaya tsayin daka dan nuna goyon bayansa ga ‘yan Luwadi da madigo da kwatar musu hakkinsu.

Hakanan yayi suna wajan nuna rashin jin dadin kisan da akewa Falasdinawa.

Hakanan yayi suna wajan Ganin an samu jituwa tsakanin Kirista da musulmai.

Ya kuma yi suna wajan ganin an baiwa ‘yan ci rani kariya.

Hakanan yayi suna wajan son kwallon kafa.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: A Shirye Nike Na Auri Muneerat Abdussalam Idan Har Ta Amince - Inji Usman Ibrahim Kobie

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *