Saturday, January 10
Shadow

Farashin Dala a kasuwar chanji a yau

Rahotanni sun bayyana cewa farashin Gwamnati a kasuwar chanji ayau shine ana sayen dala akan farashin Naira N1,455.98.

Sanan a kasuwar bayan fage kuwa ana sayen dalar akan Naira N1,720 inda ake sayar da ita akan farashin Naira N1,745

Rahoton yace Naira ta da fadi a kasuwar ta chanji.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyo: Yanda kabarin shugaba Buhari ke ci gaba da samun kulawa, kulkun sai kara sabuntashi ake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *