Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon; A karshe dai an saki Abubakar Malami ya koma gida wajan iyalansa

Rahotanni na cewa, Hukumomin Najeriya sun saki tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami inda ya koma gida tare da iyalansa.

Wannan Bidiyon yanda Iyalan Malami suka tarbeshine bayan sakinsa.

Ana zargin Malami dai da aikata ba daidai ba da kudade masu yawa

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matashin nan na Kano da ya fito ya nuna bacin ransa bayan ya kai Mahaifiyarsa Asibiti amma babu gado ya fito ya baiwa Gwamnan Kano Hakuri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *