
Rahotanni sun bayyana farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Alhamis, 2 ga watan Afrilun shekarar 2026 inda farashin dalar ya fara akan Naira ₦1,382.45 kowace dala daya a kasuwar Gwamnati.
A kasuwar bayar fage kuwa a garuruwan Kano, Abuja da Legas, Suna sayar da dalar akan Naira ₦1,410 zuwa Naira ₦1,415