Saturday, May 16
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau, Alhamis

Rahotanni sun bayyana farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Alhamis, 2 ga watan Afrilun shekarar 2026 inda farashin dalar ya fara akan Naira ₦1,382.45 kowace dala daya a kasuwar Gwamnati.

A kasuwar bayar fage kuwa a garuruwan Kano, Abuja da Legas, Suna sayar da dalar akan Naira ₦1,410 zuwa Naira ₦1,415

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ya fasa aurenta saboda ya gano tana da 'ya'ya biyu bata gaya masa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *