Monday, March 30
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Litinin

Farashin dala a kasuwar canji ta Gwamnati a yau, Litinin, 30 ga watan Maris ana sayen dalar akan Naira ₦1,382.18 ne.

A ranar Juma’a data gabata, an kulle kasuwar da farashin Naira ₦1,384.25 wanda hakan ke nuna darajar Naira ta dan farfado da kaso 0.15 cikin 100.

A kasuwar bayab fage kuwa dake Legas, Abuja da Kano, farashin dalar ya kai Naira ₦1,405 zuwa Naira ₦1,420 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Gwanin Ban tausai: Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta fashe da kuka yayin da take bayar da labarin irin wahalar data sha a gidan tsohon mijinta kamin su rabu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *