Wednesday, September 30
Shadow

Allah Sarki kalli Bidiyon yanda Farfesa Isa Ali Pantami ya shirya Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani da tsohon Gwamnan Jihar Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a wajan jana’izar mahaifiyarsa

Babban malamin addinin Islama, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya shirya gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani da tsohon Gwamnan jihar, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Yayi wannan shiri ne a wajan jana’izar mahaifiyar El-Rufai da aa yi a Kano.

An ga yanda yasa suka gaisa uwa yace su yafewa juna.

https://twitter.com/i/status/2038282643507183811

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Rarara da matarsa Aishatulhumaira suka yi murnar zagayowar ranar Aurensu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *