
Rahotanni daga kasuwar chanji ta yau na cewa farasin dala na akan Naira N1,450.25 kan kowace dala a kasuwar Gwamnati kenan.
A kasuwar Bayan fage kuwa farashin yana kan tsakanin Naira 1,455 zuwa Naira 1,460 akan kowace dala.
Masu sharhi a kasuwar dai sun bayyana cewa farashin ya dan daidaita baya yawan hawa da tashi.