Thursday, November 19
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Alhamis, 16 ga watan Afrilu ya kama akan Naira N1,344.20 kan kowace dala.

Farashin ya dan fadi zuwa Naira N1,343.83 kamin daga baya ya dawo.

Farashin kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja da Legas, Farashin dalar yana akan Naira N1,455 zuwa 1,480.

Karanta Wannan  Ganduje ya dawo daga London bayan ya shafe wata domin neman lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *