Friday, August 14
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Talata

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Talata, 21 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,380 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa, suna sayen dalar ne akan Naira ₦1,410

Inda suke sayarwa akan Naira ₦1,425 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Ikon Allah: Kalli Bidiyon yanda Sojojin dake cikin tawagar yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu suka kaure da fada suna dukan Juna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *