Wednesday, May 21
Shadow

Farashin Dala a yau: Darajar Naira ta fadi

A kasuwar canji ta gwamnati a ranar Alhamis, farashin Naira ya fadi inda aka sayi dalar Amurka akan Naira N1,650.20.

Hakan na zuwa ne a yayin da tsadar rayuwa ta addabi ‘yan Najeriya.

Tashi da faduwar farashin dala na daya daga cikin abubuwan dake kawo hauhawa da faduwar darajar Naira.

Karanta Wannan  Duk da Matatar Dangote, da ta Warri na aiki, yawan tataccen man fetur da ake shigo dashi daga kasar waje ya nunka

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *