Tuesday, March 17
Shadow

Farfesa, Sheikh Isa Ali Pantami, ya jewa Sanata Aminu Waziri Tambuwal jajen kamen da EFCC suka masa

Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ya jewa Sanata Aminu Waziri Tambuwal jajen kamen da EFCC suka masa.

An ga Malam a gidan Sanatan dake Abuja inda aka ga sauran manyan ‘yan siyasa a gidan.

Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya shafe kwana daya a tsare a hannun EFCC kamin daga baya suka sakeshi.

Jam’iyyar ADC ta yi zargin cewa kamun yunkuri ne na dakile karfin ‘yan Adawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Nasha duka Larabawa Masu Kudi ne>>Inji Wannan 'yar Najeriyar data je aikatau kasar Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *