Wednesday, January 14
Shadow

FATIMA DAHIRU: Mace Mai Horar Da Maza Kwallon Kafa A Kano

FATIMA DAHIRU: Mace Mai Horar Da Maza Kwallon Kafa A Kano.

‘Yar asalin jihar Kano ce, wacce kuma ta zamo mace daya tilo a Nijeriya dake horas da ‘yan wasan kwallon kafa, bayan zamowa kocin kungiyar kwallon kafa ta Manya United.

Karanta Wannan  Shin wai Kalli Bidiyon Gfresh a karin Farko tun bayan da kotu ta mai hukuncin daurin gidan yari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *