Thursday, November 12
Shadow

FATIMA DAHIRU: Mace Mai Horar Da Maza Kwallon Kafa A Kano

FATIMA DAHIRU: Mace Mai Horar Da Maza Kwallon Kafa A Kano.

‘Yar asalin jihar Kano ce, wacce kuma ta zamo mace daya tilo a Nijeriya dake horas da ‘yan wasan kwallon kafa, bayan zamowa kocin kungiyar kwallon kafa ta Manya United.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnatin tarayya zata kara farashin man fetur nan da 1 ga watan Janairu na shekarar 2026

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *