Thursday, January 9
Shadow

Ganduje ya goyi bayan kakakin APC kan rikinsa da Obi

Shugaban Jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya goyi bayan kakakin Jam’iyyar APC, Felix Morka game da cacar bakin data kaure tsakaninsa da Peter Obi.

Peter Obi dai ya zargi Felix Morka da cewa ya mai barazana wanda hakan yasa magoya bayan Peter Obi din suka rika tutrawa Felix din barazanar kisa.

A martanin Ganduje yace babu inda Felix yawa Peter Obi barazana inda yace kuma APC ba zata yi shiru idan dan Adawa ya fadi maganar karya da ba haka take ba, zasu ci gaba da fitowa suna kare Gwamnatinsu.

Karanta Wannan  Gwamnan Zamfara ya ɗauki nauyin karatun zaƙaƙuran ɗaliban jihar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *