Friday, June 26
Shadow

An kama malamar makaranta bayan da ta ddaki dalibarta me shekaru 3

Wata malamar Makaranta ta shiga hannun hukuma bayan data daki dalibarta me shekaru 3 saboda ta kasa rubuta lamba 6.

Lamarin ya farune a makarantar Christ-Mitots School dake Ikorodu, Legas.

Bidiyo ya bayyana yanda malamar ta rika dukan dalibartata Abayomi Micheal me shekaru 3.

Hakan ya jawo Allah wadai wanda yayi sanadiyyar kama malamar.

Kalli Bidiyon anan

Tuni Hukumar ‘yansandan Najeriya ta tabbatar da kama matar inda sukace za’a tabbatar da an yi adalci wajan hukuntata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An jiyo Peter Obi na cewa Musulman Najeriya mabarata ne, kuma bara wani sashe ne na Musulunci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *