Tuesday, October 13
Shadow

Ganin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu sanye da Agogon Naira Miliyan dari da goma ya jawo cece-kuce

Wani me suna UptownofLagos a X ya wallafa farashin agogon da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu le sanye da ita.

Agogon dai kamar yanda ya wallafa ana sayar da itane akan Ndata $53,290, wanda hakan kwatankwacin Naira Miliyan 110,000,000.

Lamarin dai ya jawo zazzafar Muhawara inda wasu ke cewa ya kai ya saka wannan agogo da kudinsa wasu kuma na sukar hakan.

Karanta Wannan  Ɗan majalisa a Borno ya fashe da kuka inda ya roƙi a ba shi dama karo na biyar,ya cewa mutanen mazabarsa shi bawan Allah ne kuma talaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *