Thursday, March 5
Shadow

Gwamna Abba ya Gabatar Da Sabon Kasafin Kuɗi Domin Biyan Sabon Albashin Ma’aikata N70,000

Gwamna Abba ya Gabatar Da Sabon Kasafin Kuɗi Domin Biyan Sabon Albashin Ma’aikata N70,000.

Gwamnatin jihar Kano ta gabatar da ƙarin kasafin kuɗi ga majalisar dokokin jihar. Za kuma a yi amfani da wani bangare na ƙarin kasafin kuɗin ne wajen biyan sabon mafi ƙarancin albashin da aka cimma yarjejeniya a kan sa tsakanin ƙungiyar ƙwadago da gwamnatin Najeriya.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Bai kamata Kasar Amurka ta haramtawa 'yan Najeriya shiga kasarta ba amma idan yi, Najeriya ma ya kamata ta haramtawa Amurkawan zuwa Najeriya>>Sanata Shehu Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *