Gwamna Uba Sani Ba Abokina Ba Ne, Yarona Ne A Siyasa, Cewar Elrufa’i.
Wannan kalamai na El-Rufai na zuwane bayan da ‘yan daba suka tarwatsa taron jam’iyyar su ta ADC a Jihar.
El-Rufai dai ya zargi Uba sani da cewa shine ya tura musu ‘yan daba.