Monday, March 17
Shadow

Gwamnan Abia ya Karrama Kwankwaso kan yadda Ya Gina Al’umma a rayuwarsa

Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya karbi bakuncin Jagoran jam’iyyar NNPP na kasa Sen. Rabi’u Musa Kwankwaso a gidan gwamnati dake Umuahia.

Tattaunawar tasu ta ta’allaka ne kan siyasar kasa da kuma makomar Najeriya. A wani biki na musamman wanda Gwamna Otti ya karrama Sanata Kwankwaso da lambar yabo kan irin gudunmawar da ya bayar ga al’umma, a zamaninsa na Mulki da kuma bayan Mulki.

Saifullahi Hassan

Karanta Wannan  Har yanzu Hukumar HISBAH ta Kano ta kasa kwato Shafinta na Facebook da aka mata kutse ana ta saka hotunan batsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *