Friday, August 14
Shadow

Kalli Bidiyo yanda wasu sojoji dake kwance a gadon asibiti ke tika rawa suna shakatawa

Wannan Bidiyon ya dauki hankula inda aka ga wasu sojoji dake kwance a gadon asibiti ba lafiya amma suka tashi suna rawa.

Wasu dai sun ce a sakesu sun warke.

Karanta Wannan  Zan iya yin mulki a karo na 3>>Donald Trump ya fada cikin Raha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *