Gwamnan jihar Edo, Okpebholo ya bayyanawa ma’aikatan jiharsa cewa dolene duk wanda zai je wajan aiki ya zamana yana sa hular shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Yace rashin saka hular babban laifine wanda ba zai yafe ba.