
Matashin nan na jihar Katsina wanda yayi ridda ya koma Kirista, ya fito ya kara tabbatarwa da mutane maganar komaw Kirista da yayi.
Yace yana tuba ga Allah bisa kuskuren da yayi a baya na kasancewa a cikin addinin Musulunci.
A yanzu yace ya kama Kiristanci wanda a tunaninsa shine daidai.