
Gwamnan jihar Imo Hope Uzodinma ya mayar da mafi karancin Albashi a jiharsa Naira ₦104,000.
Sannan malaman jami’a kuma ya mayar musu da mafi karancin albashinsu zuwa Naira ₦222,000.
Su kuwa Likitoci ya mayar musu da mafi karancin Albashi zuwa Naira 582,000