Thursday, July 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani dan kasuwar China ya bajewa ma’aikatansa kudi da suka kai dala Miliyan 26 akan teburi kowa ya kwashi iya abinda zai iya kwasa

Wani dan kasuwar kasar China ya bajewa ma’aikatansa kudi da suka kai dala Miliyan $26 akan Teburi inda yace kowane ya kwashi abinda zai iya kwasa.

Yace yayi hakan ne dan saukaka musu rayuwa saboda tsadar rayuwa ta yi yawa kuma wasu ana binsu bashi.

Lamarin dai ya dauki hankula sosai inda ake ta yaba masa.

Karanta Wannan  ADC ta zargi APC da shirin tafka maguɗi a zaɓen cike gurbi na Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *