Friday, December 5
Shadow

Gwamnati ta bayyana jihohi 11 da zasu fuskanci ambaliyar ruwa tsakanin nan da ranar Alhamis, Karanta ka ji ko jiharka na ciki

Gwamnatin tarayya ta fitar da hasashe na jihohi 11 da ka iya fuskantar ambaliyar ruwa tsakanin ranar Lahadi da ranar Alhamis.

Ma’aikatar Muhalli ta tarayya ce ta fitar da wannan sanarwar inda tace jihohin da lamarin zai shafa sun hada da:

Adamawa State (Ganye, Natubi); Benue State (Abinsi, Agyo, Gogo, Ito, Makurdi, Udoma, Ukpiam); Nasarawa State (Agima, Rukubi, Odogbo); Taraba State (Beli, Serti, Donga); Delta State (Umugboma, Umukwata, Abraka, Aboh, Okpo-Krika); da Niger State (Rijau).

Sauran Jihohin sune Kebbi State (Ribah); Kano State (Gwarzo, Karaye); Katsina State (Jibia); Sokoto State (Makira); da Zamfara State (Kaura Namoda, Shinkafi, Maradun, Gusau, Anka, Bungudu).

Karanta Wannan  Kuma Dai: Farashin man fetur ya karu

Saidai mu yi fatan Allah ya tsare.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *