Thursday, October 8
Shadow

Mahaifin Rahama Sa’idu ya bata watanni 3 ta fito da mijin aure bayan da ta bude babban shago a Abuja

Mahaifin Tauraruwar Tiktok, Rahama Sa’idu ya bata watanni 3 ta fito da mijin aure.

Hakan ya fito ne daga bakin wani na kusa da Rahamar.

Wannan na zuwane kwanaki kadan bayan da Rahamar ta bude babban shago a Abuja.

An ha mahaifintaba wajan bude shagon.

Karanta Wannan  An daure magidanci daurin rai da rai bayan da yawa diyar makwaucinsa me shekaru 8 fyàdè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *