Sunday, December 14
Shadow

Gwamnati tace zata siyar da gidajen da ta Kwace daga hannun tsohon Gwamnan baban bankin Najeriya, CBN

Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin sayar da gidaje 753 data kwace daga hannun tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele

Hakan na kunshene a cikin sanarwar da wakilin hukumar kula da gidaje ta Abuja, Salisu Haiba ya fitar a ranar Talata.

Ya bayyana cewa, sun karbi gidajen guda 753 daga hannun EFCC.

Yace mutane za’a sayarwa da gudajen.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Rundunar tsaro ta saki Abbas Haruna mijin Hussaina domin bashi dama yaje neman lafiya kafin a kammala bincike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *