Friday, December 5
Shadow

Gwamnatin Jihar Neja Ta Bada Tallafin Naira Bilyan Daya Ga Wadanda iftila’in Ruwa Ya Shafa A Garin Mokwa

Gwamnatin Jihar Neja Ta Bada Tallafin Naira Bilyan Daya Ga Wadanda iftila’in Ruwa Ya Shafa A Garin Mokwa.

A yau ne Gwamna Bago ya bayyana haka a daidai lokacin da ya ziyarci garin, inda ya bukaci mazauna yankunan dake kusa da kogin da su kaura, sannan ya ba su filaye su gina da tallafin kudin da ya ba su.

Daga Rashida Bala Suleja

Karanta Wannan  Dan guntun Mutumincin da ya rage maka zai zube, Baffa Hoto ga Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami bayan da Pantamin yace rike Charbi ba laifi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *