Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Bayan A’isha Humaira da Rarara, Bana ya sake kafe Bidiyon Dan Majalisa Yusuf Adamu Gadgi inda yake sukhar Bidiyon da suke a matsayinsu na ma’aurata

Baana wanda a kwanannan yayi Rikici dasu Rarara da matarsa A’ishatulhumaira bayan da ya zargi Rarara da kaiwa ‘yan siyasa matarsa yana kamawa ya kuma sake kafe Bidiyon Dan majalisar Tarayya daga Jihar Filato, Yusuf Adamu Gadgi da matarsa inda yace abinda suke yi a kafafen sada zumunta bai kamata ba.

Da yawa dai sun rika cewa me ke damunsa ne ko Asiri aka masa ne na shiga harkar mutanene?

Saidai hutudole ya lura cewa tsohon Bidiyonebsai yanzu ne Tiktok suke yadashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani Fasto ya tashi sama ya cewa mabiyansa wai ya tafi Aljannah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *