Tuesday, September 29
Shadow

Gwamnatin tarayya ta baiwa masu boye da dalar Amurka a gidajensu watanni 9 su fito da ita

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana baiwa masu boye da dalar Amurka a gidaje su fito da ita su kai banki wata tara.

Gwamnatin tace idandai kudaden na halas ne ba na sata ba ko zamba cikin aminci ba,babu wani hukunci da za’a wa mutum idan ya fito dasu.

Ministan kudi, Wale Edun ne ya bayyana haka inda ya zargi cewa masu boye dalar na taimakawa wajan kara karancinta da tsadarta a Najeriya.

Karanta Wannan  Matasa Biyu Kenan Da Masu Kwaçen Waya Suka Kàshè A Unguwàr Shèka Dake Kano A Daren Ranar Larabar Da Ta Gabata, Inda Suka Fasa Shagunan Da Suke Kwana Suķa Kwacè Musù Wayoyi Tare Da Bùŕmà Musù Wùķà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *