
Gwamnatin tarayya ta sanar da ranar Alhamis, 12 ga watan Yuni a matsayin ranar hutu saboda tunawa da ranar Dimokradiyya
Babban sakatare a ma’aikatar, Dr Magdalene Ajani ne ya sanar da hakan a madadin gwamnatin tarayya.
Ya taya ‘yan Najeriya murnar cika shekaru 26 da mulkin Dimokradiyya
Yace wannan ranace me matukar muhimmanci ga ‘yan Najeriya.