Tuesday, January 13
Shadow

Gwamnatin tarayya ta kawo sabon haraji kan harkar Kiripto

Gwamnatin tarayya ta kawo sabon haraji kan harkar Kiripto.

Gwamnatin tace daga yanzu duk harkar Kiripto da za’a rika yi za’a rika biya mata Haraji.

Ta bayyana cewa ta yi hakan ne lura da yanda harkar ta Kiripto ke kara habaka.

Karanta Wannan  'Yan PDP din Gombe sun koma ADC inda suka nuna goyon baya ga Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *