Friday, December 5
Shadow

Gwamnatin tarayya ta rabawa masu kananan sana’o’i tallafin Naira 250,000 dan karfafasu a Jihar Ondo

Gwamnatin tarayya ta rabawa masu kananan sana’o’i tallafin Naira 250,000 kyauta a jihar Ondo.

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne ya jagoranci rabon inda yace wannan tsari ne da ake yinshi a kowace sashe na kasarnan dan karfafa masu kananan sana’o’i.

Yace wannan daya daga cikin tsare-tsaren shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne na kokarin karfafa kananan ‘yan kasuwa da suka yi zarra.

Yace kudin ba bashi bane, an bayar dasu ne dan gwamnati ta karfafa ‘yab kasuwar kyauta.

Karanta Wannan  Nnamdi Kanu na da lafiyar da zai iya fuskantar shari'a - Likitoci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *