Monday, August 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Na taba aure sau daya amma yanzu bani da aure amma ina fatan in yi aure in haihu>>Inji Ladidi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ladidi tubeless ta bayyana cewa, ta taba aure a baya amma auren ya mutu.

Tace bata taba haihuwa ba amma tana fatan nan gaba ta sake yin aure ta haihu.

Ladidi Tubeless ta bayyana hakane a hirar da BBCHausa suka yi da ita.

Karanta Wannan  Baban mu ne kuma shugaba na gari>>Mansurah Isah ma tace tana tare da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *