
Gwamnatin tarayya zata ciwo sabon bashin Naira Tiriliyan N17.89tn dan gudanar da kasafin kudin shekarar 2026.
Hakan na zuwane yayin da hanyoyin kudin shiga na Gwamnatin suka ragu.
Wannan bayani ya nuna cewa yawa kudaden da gwamnatin ke shirin cin bashi sun zarta wanda ta ciwo bashi a baya da Naira N7.46tn