Wednesday, September 23
Shadow

Hukumar ‘yansandan Najeriya ta yi magana kan dansandan da aka ga matasa na Dùqànsà saboda zargin yayi sàtà

Hukumar ‘yansandan Najeriya ta yi magana kan dansandan da aka ga ana dukan sa akan titin Legas bisa zargin sata.

Me magana da yawun ‘yansandan jihar Legas, Abimbola Adebisi ne ya bayyana cewa suna bincike kan lamarin.

Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga dansandan jina-jina matasa na dukansa suna kiransa ds Barawo.

Karanta Wannan  Hukumar EFCC Ta Miƙa Rukunin Gidajen Alfarma 750 Da Ta Kwace A Hannun Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Emefele Ga Ma'aikatar Gidaje Da Raya Birane Domin Sayar Da Su Ga Ƴan Najeriya, Yau Talata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *