Friday, July 17
Shadow

Gwanin Birgewa: Kalli Yanda wani dan Kano, Adnan Musa Ibrahim ya kera jirgin sama marar matuki

Wani dan Kano, Adnan Musa Ibrahim ya kera jirgin sama marar matuki.

An ga yanda ya tayar da jirgin sama yana ta shawagi inda mutane suka taru suna kallo suna masa tafi.

Da yawa dai sun yi kira ga Gwamnati ta karfafa masa gwiwa.

Karanta Wannan  Na yi magana da Anthony Joshua da mahaifiyarsa, bayan Khàdàrìn da ya rutsa dashi>>Inji Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *