Wednesday, January 14
Shadow

Gwanin Burgewa, Kalli Bidiyon yanda ‘yan kwallon kasar Egypt suka karanta Fatiha da Suratul Ikhlas sau 3 dan neman nasara kamin wasansu da Zimbabwe

‘Yan Kwallon kasar Misra/Egypt sun karanta Fatiha da suratul Ikhlas sau 3 a dakin canja kaya kamin wasansu da kasar Zimbabwe a ci gaba da gasar AFCON.

Bidiyon nasu ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda musamman musulmai suka rika musu fatan Nasara.

Kuma sun yi nasara a wasan inda Egypt taci 2 Zimbabwe taci 1

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bana karbar kasa da Naira Miliyan daya kamin in fito a Fim>>Hadiza Gabon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *