Thursday, January 15
Shadow

Gyaran Tattalin Arzikin Najeriya da shugaba Tinubu ke yi na bada sakamako me kyau yanzu Buhun shinkafa ya fado zuwa Naira 80,000>>Inji Ministan Kudi

Ministan kudi, Wale Edun ya bayyana cewa gyaran tattalin arzikin da shugaba Tinubu ke yi na bayar da sakamako me kyau.

Yace gyaran ya sa farashin shinkafa ya fadi zuwa Naira Dubu 80 akan buhu.

Gwamnatin Tarayya dai na ta tabbatar da faduwar farashin kayam abinci.

Karanta Wannan  Tonon Silili: An kama basarake da karbar Naira Miliyan 1.5 ya baiwa 'yan Bìndìgà masauki a masarautarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *