Sunday, September 6
Shadow

Gyaran Tattalin Arzikin Najeriya da shugaba Tinubu ke yi na bada sakamako me kyau yanzu Buhun shinkafa ya fado zuwa Naira 80,000>>Inji Ministan Kudi

Ministan kudi, Wale Edun ya bayyana cewa gyaran tattalin arzikin da shugaba Tinubu ke yi na bayar da sakamako me kyau.

Yace gyaran ya sa farashin shinkafa ya fadi zuwa Naira Dubu 80 akan buhu.

Gwamnatin Tarayya dai na ta tabbatar da faduwar farashin kayam abinci.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dan Allah ka yi Hakuri, Dansandan Najeriya yake rokon wani me mota bayan da ya fasa masa gilashin motarsa Mercedes Benz

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *