Friday, January 16
Shadow

Hanya mafi sauki da zaka lalata rayuwarka itace ka shiya siyasa>>Inji Dan majalisar tarayya Akin Alabi

Dan majalisar tarayya, Akin Alabi ya bayyana cewa hanya mafi sauki da mutum zai lalata rayuwarsa shine ya shiga siyasa.

Ya bayyana hakane a matsayin ra’ayinsa bayan da aka yi tambayar cewa wace hanyace namiji zai iya lalata rayuwarsa da gaggawa?

Karanta Wannan  Matar data daina cin duk wani abu da aka dafa sai kayan itace ta rigamu gidan gaskiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *