Thursday, September 10
Shadow

Hanya mafi sauki da zaka lalata rayuwarka itace ka shiya siyasa>>Inji Dan majalisar tarayya Akin Alabi

Dan majalisar tarayya, Akin Alabi ya bayyana cewa hanya mafi sauki da mutum zai lalata rayuwarsa shine ya shiga siyasa.

Ya bayyana hakane a matsayin ra’ayinsa bayan da aka yi tambayar cewa wace hanyace namiji zai iya lalata rayuwarsa da gaggawa?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matashi ya dauki hankula saboda yanda yanda yake ta nuna wayarsa ta iPhone yayin da ake hira da malaminsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *