Friday, December 26
Shadow

Haziƙin Matashi Ya Kammala Digirinsa Da Sakamako Mafi Kyau A Bangaren Kimiyya A Jami’ar Aliko Dangote Dake Wudil

Haziƙin Matashi Ya Kammala Digirinsa Da Sakamako Mafi Kyau A Bangaren Kimiyya A Jami’ar Aliko Dangote Dake Wudil

Muhammad Abubakar Ɗan Haya kenan dalibin da ya zama gwarzo a bangon karatu na shekarar 21/22, inda ya fita da sakamako mafi daraja a fannin kimiyya (Engineering) jami’ar Aliko Dangote dake Wudil.

Abubakar ɗan Haya, ya fito daga ƙaramar hukumar Birnin-Kudu dake jihar Jigawa.

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Karanta Wannan  Kalli Hotunan 'Yar Takarar Gwamna a jihar Anambra karkashin Tutar jam'iyyar AAC data jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *