Saturday, January 10
Shadow

HOTO: Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya gana da shugaban ƙasa Bola Tinubu a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja ranar Litinin.

HOTO: Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya gana da shugaban ƙasa Bola Tinubu a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja ranar Litinin.

Wannan dai ita ce ziyarar aiki ta farko da ya kai wa shugaban ƙasar biyo bayan sauya sheka da ya yi zuwa jam’iyyar (APC).

Gwamna Oborevwori ya isa gidan gwamnatin da misalin karfe 3:30 na rana. kuma manyan jami’ai ne suka tarbe su kafin su tafi ganawar sirri da shugaban.

Karanta Wannan  Fastocin yakin neman zaben shugaban kasa na 2027 na gwamna Bala Muhammad sun cika Titunan Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *