June 22, 2024 by Bashir Ahmed Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton data haskaka. masoyanta daa yawa sun ce ta yi kyau. Karanta Wannan Kalli kayataccen hoton Hadiza Gabon da ya baiwa mutane mamaki, wani yace mata Ki ringa cin abinci sosai