
Wasu matasa a jihar Gombe sun daka wawa kan shinkafar Seyi Tinubu.
Ance motar ce ta yi faci ta tsaya sai kuma aka ankara cewa tallafin abincin Seyi Tinubu ne cike a motar, daga nan ne aka hau warwaso babu ji babu gani.
Ana raɗe-raɗin cewa Seyi ya haƙura da zuwa sauran jihohin Arewa ne duba da yadda ake ta ƙorafi kan abincin da yake rabawa al’ummar Arewa.
Me zaku ce?