Bidiyo ya bayyana yanda ‘yan cirani ke ta kokarin shiga kasar Amurka kamin a rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasa.
A wani Bidiyo da aka gani an ga jami’an tsaron iyakar kasar suna kwakulo wani da aka kama ya boye a cikin jikin mota.
Kalli bidiyon a kasa:
Lamarin ya bada mamaki.