Thursday, November 5
Shadow

Da Duminsa: Peter Obi ya isa wajan taron jam’iyyar ADC a jihar Enugu inda ake tsammanin zai koma jam’iyyar a hukumance

Rahotanni daga jihar Enugu na cewa, Peter Obi ya isa wajan taron jam’iyyar ADC a jihar.

Kuma ana tsammanin zai sanar da komawarsa jam’iyyar ta ADC a hukumance.

Sauran wanda aka gani a wajan taron sun hada da Senator David Mark, Emeka Ihedioha, Senator Victor Umeh, Aminu Waziri Tambuwal, Senator Ben Obi

Karanta Wannan  An kama wasu da kasar Saudiyya ta basu kaya su rabawa Talakawan Najeriya amma suka ki rabawa suka boye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *