Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya ziyarci gwamnan jihar Katsina Malam Umaru Dikko Raɗɗa wanda aka sallama daga asibiti bayan kwanciya jinya na ƴan kwanaki sakamakon hatsarin da ya samu a mota tsakanin hanyar Daura zuwa Katsina.